Tuesday, September 17
Shadow

Basir Mai Tsiro

Basir ga mai ciki

Basir Mai Tsiro, Haihuwa
Basir ga mata masu ciki ba sabon abu bane, wani bincike ya gano cewa,duk cikin mata masu ciki 3 ana samun macen dake da basur 1. Mata masu ciki na fama da basir saboda yanda jikinsu ke budewa dalilin daukar ciki da nauyin dan suke dauke dashi. Yawanci basir din mata masu ciki yana farawa ne a yayin da cikin ya fara nauyi,watau daga wata na 3 zuwa sama. Masana kiwon lafiya sun bayar da shawarar cewa,idan a baya kin taba cin basir yayin da kike da ciki,yana da kyau ki nemi shawarar likita a yayin da kika kara samun ciki. Maganin basir ga mai juna biyu Ga hanyoyin magance basir ga mai juna biyu kamar haka: A canja tsarin cin abinci: Canja tsarin cin abinci ta yanda za'a rika cin abinci me dauke da fiber,watau dusa, da kuma abinci me ruwa-ruwa, da shan ruwa akai-akai zasu ta...

Illolin basir ga maza

Basir Mai Tsiro
Illolin Basir na da yawa ga dukka maza da mata amma a yau zamu yi magana akan illolin basir ga mazane. Daya daga cikin illolin basir ga maza shine: Za'a rika jin zafi a dubura. Kumburi a Dubura. Kai ka yi a dubura. Yana da kyau a tuntunbi likita idan aka ji irin wadannan matsaloli ko idan ana tunanin an kamu da cutar Basir. Ana amfani da hanyoyi da yawa wajan maganin basir kamar su: Zama akan ruwa me dumi lokaci zuwa lokaci a rana. Amfani da kankara a dira a wajan dan rage kumburi. Amfani da man Basir na musamman da ake turawa cikin dubura. Hakanan ana cin abinci marar tauri dan magance wannan matsala: Ana iya maida hankali wajan cin abinci irin su: Kayan marmari. Ganyayyaki irin su, Alayyahu, Zogale, Kabeji,Latas da sauransu. Cin abinci me kyau, ...

Alamomin basir mai tsiro

Basir Mai Tsiro
MENE NE BASUR? Da farko dai a cikin ďùbuŕàr 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takura su. A lokacin da sukasamu takurawa da yawa, sai su kumbura. Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsida takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wakaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura,wanda jijiyar jini ce..Za ka ji ciwo, ko kai-kayikoma zubar jini.Wannan shi ake cewa BASIR-MAI-TSIRO. Da akwai kuma nau'in Basur mai sanya yawan fitar hutu wato tusa da kuma mai sa cushewar ciki ko yin kashi mai tauri. Wani basir din kuma har yana sa tsatstsagewar dubura yayin fitar bayan gida...ALAMUN DA MUTUM ZAI GANE YANA DAUKE DA BASUR.Mutum zai rika fama da wadannan matsaloli Kaikayi a dubura da bacin rai. Fitar jini idan ana bayan gida amma ba...

Maganin basir mai tsiro

Basir Mai Tsiro, Magunguna
MAGANIN BASIR MAI TSIRO DA YADDAR ALLAH. السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يا اكون Muna yiwa kowa fatan alkhairi. Juma_At_Kareem. Wanda yake fama da basir ko da kuwa, basir din yayi tsiri yana fitar da jini ko Kuma ya kasance basir din, yana fitowa har sai an saka hannu an mayar da shi da ikon ALLAH ga wata fa'ida zan baku, in dai akan basir ne za a samu waraka in Sha Allahu. Akwai masu cewa wai basir bashi da magani wannan maganar ba haka bane, babu wata cuta da Bata da magani Wanda ya sani ya sani Wanda bai sani ba bai sani ba. Ana samo sassaken kanya da kuma ganyen sabara ga tana mun dora a hoto, ga wadanda basu santa ba. Sai Kuma zuma Mai kyau sai a shanya sassaken kanyar da ganyen sabarar su bushe sai a daka su, su zama gari. Sai ana kwabawa da zuma ana shafawa a d...