Tuesday, September 17
Shadow

Murja Ibrahim Kunya

“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

Murja Ibrahim Kunya, Nishadi
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jarumar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya ta wallafa wani bidiyo inda aka ganta da wani yana murnar ganinta a Legas. bidiyon dai kamar sauran Bidiyon da takan yi ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta. https://www.tiktok.com/@murjah17/video/7379691288091708678?_t=8nBd2URxYxR&_r=1 Wasu na yabawa yayin da wasu ke Allah wadai. Daga cikin ra'ayoyi da suka fi daukar hankali akwai wani wanda wata tace "Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake"
Bidiyo: Ya Allah ka Bani Yarinya me Hali da Dabi’u irin na Murja Kunya>>G Fresh Al’amin

Bidiyo: Ya Allah ka Bani Yarinya me Hali da Dabi’u irin na Murja Kunya>>G Fresh Al’amin

G-Fresh Al'amin, Murja Ibrahim Kunya, Nishadi
Tauraron dan Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al'amin yayi rokon Allah ya bashi diya kamar Murja Kunya. An ganshi a wani Bidiyo ya daga hannuwa sama yana rokon Allah ya bashi diya irin Murja. G-Fresh ya kuma yi fatan cewa duk abinda yake yi, yana son dansa shima yayi. Kalli Bidiyon anan: https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7375257438032874757?_t=8mpTddptPJl&_r=1 G-Fresh dai na daya daga cikin mutanen da suka fi daukar hankula a shafin na Tiktok shi da murja Kunya. Da yawa dai na Allah wadai da abinda Murja Kunya ke yi a shafin na Tiktok inda kwanannan sai da aka kamata har aka kaita Asibitin Mahaukata a Kano. Saidai daga baya ta bar Kano inda tace ita da garin har Abada.