Akwai zafi da daci da bakin ciki da dana sani idan saurayi ya yaudari budurwarsa.
Da farko zaki rika jin me zaki yi dan ki rikeshi kada ya barki, watakila ki rokeshi, watakila ki rika addu'a, zaki iya yin kuka a gabanshi ko ke kadai a daki.
Wannan yanayi akwai radadi da zafi.
Saidai idan zaki iya, kada ki yawaita magana da kowa idan kika shiga wannan yanayi, dan kuwa a wannan yanayi duk wanda kike magana dashi zaki iya gaya masa sirrikanki wanda bai kamata wani ya sani ba. Sai daga baya ki rika dana sani.
A irin wannan yanayi zaki ji jikinki yayi sanyi, zaki ji kamar baki da amfani, zaki ji kin rude, zama ki iya jin dama ki mutu.
Tambaya ta farko shine, Saurayinki da ya rabu dake ya taba yin zina dake?
Tambaya ta biyu ya miki ciki?
Tambaya ta uku, yana da hotunanki na...