Jun182024 by Bashir AhmedNo Comments Kalli Hotunan Dan Kwallon Najeriya Ahmed Musa tare da duka ‘yan Gidansu Ahmed Musa Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan tare da danginsa anan inda suka sha kwalliyar Sallah.
Jun102024 by Bashir AhmedNo Comments Hotuna: Sarkin Nguru A Jihar Yobe Ya Baiwa Ahmed Musa Sarautar Shettiman Kwallon Kafan Nguru Ahmed Musa, Kwallon Kafa Sarkin Nguru A Jihar Yobe Ya Baiwa Ahmed Musa Sarautar Shettiman Kwallon Kafan Nguru.