A hukumance Real Madrid ta sanar da ɗaukar ɗan wasa Kylian Mbappe a matsayi na kyauta.
Dan wasan zai shafe shekaru biyar a yarjejeniyar da suka cimma da kungiyar ta Real Madrid.
Wane fata zaku yi masa?