Saturday, June 27
Shadow

Ģa Shi Dai Kazamìn Rafì, Amma A Haka Jama’ar Yankin Ke Amfani Da Shi A Garin Suleja

Ģa Shi Dai Kazamìn Rafì, Amma A Haka Jama’ar Yankin Ke Amfani Da Shi A Garin Suleja.

Daga Rashida Bala

Biyo bayan rashin wadataccen ruwa ya sa al’ummar yankin unhuwar Koko dakw karamar hukumar Suleja na amfani da wani kaźamìn ruwan rafi.

Ya dai kamata gwamnati ta kawo musu dauki don ganin an tsaftace musu rafin tunda ba su da wata mafita dole da shi al’ummar yankin ke amfani.

Suna amfani da shi ne wajen wanke-wanke, wanka, wanki, wasu har diba suke yi su kai gida su dafa shi su tace sannan su yi amfanin da shi ìdan bukatar hakan ya taso.

Karanta Wannan  Babu Dan Arewa da ya isa ya zama shugaban kasa a 2027 sai 2031 bayan Tinubu ya gama saboda Buhari ma sau biyu yayi mulki>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *