Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wani Fasto ya watsawa mabiyansa ruwan tsarki a coci ya jawo cece-kuce

Bidiyon wani Fasto na watsawa mabiyansa ruwan tsarki dan tsekakesu ya jawo cece-kuce.

A Bidiyon an ga yanda Faston ya dauko ruwan a cike da bokiti ya watsa akan mabiyansa.

Kiristoci da yawa sun ce ba haka ya kamata yayi ba, kamata yayi a yi abin a tsanaki.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ba zamu kara yadda da wani uzuri ba na rashin samar da ingantacciyar wutar Lantarki>>Ministan Wuta ya gayawa ma'aikatar wutar Lantarkin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *