Friday, June 26
Shadow

YANZU-YANZU: Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya tabbatar wa da Aminu Abubakar Ladan (Alan Waka) sarautar ƊAN AMANAR KANO

Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya tabbatar wa da Aminu Abubakar Ladan (Alan Waka) sarautar ƊAN AMANAR KANO.

Allah ya kama masa.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *