Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ina Godiya da ziyara da addu’o’inku, ina kara samun sauki>>Adam A. Zango

Adam A. Zango ya yiwa abokan arziki godiyar ziyarar dubiya da aka rika je masa bayan hadarin da ya faru dashi, Adamu ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Yace wasu sun je wasu kuma sun tayashi da addu’a saboda uzuri basu samu damar zuwa ba.

Yace bai ji wani rauni da zai zamar masa nakasa ba.

Karanta Wannan  Wallahi Daga Yau Na Koma Dan Izala Ganin Yadda Wasu 'Yàñ Daŕìķà Kè Mùŕña Da Rasuwàr Śhèik Iďŕis Duťsèn Tanshi Saboda Bambancin Akìda Duk Da Cewa Malami Ne Na Mùsùlùncì, Inji Abubakar Aliyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *