Friday, December 5
Shadow

Na gano sabuwar hanyar samun kudin da ta fi ta Man Fetur>>Shugaba Tinubu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sanar da cewa Tattara bayanan al’umma, itace sabuwar hanyar samun kudin da ta fi ta man fetur.

Shugaban ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka gudanar a Abuja kan fasahar tattara bayanai.

Shugaba Tinubu ya baiwa dukkan ma’aikatun tarayya umarnin tattara bayanai da adanasu da kuma kiyayesu kamar yanda dokokin tattara bayanai na Duniya suka tanadar.

Yace za’a yi amfani da bayanan a cikin gida Najeriya dama kasashen waje wajan samun ci gaba a kasarnan

Karanta Wannan  Jami'ar MAAUN ta rufe gidajen kwanan ɗalibai mata bisa zargin aikata rashin tarbiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *