Shafin Haramain dake wallafa bayanai akan yanda akw gudanar da dakin ka’aba dake kasar Saudiyya ya wallafa hotunan jami’n tsaron dake samar da tsaro ga dakin da mahajjata.
Saidai hakan ya jawo cece-kuce.
Wasu na ganin cewa, bai kamata a saka jami’an tsaro a wajan dauke da makamai ba dan kada a firgita mahajjata.
Wasu kuwa cewa suke kamata yayi a kai jami’an tsaron su taimakawa Falasdinawa