
Farfesa Farooq Kperogi ya nemi gafarar Hajiya A’isha Buhari, inda ya røƙeta da ta yi masa afuwa bisa kuskurēɲ da ya aikata.
Ya ce ya yaɗa labarin ƙarya a shafinsa na Fäcebøøk cewa Buhari ya saki A’isha kafin rasuwarsa. A cewarsa, yanzu ya gane kuskuren da ya yi kuma yana mai nadama da roƙon afuwa.
Me zaku ce?