Wani Mai Mota Ya Yi Kukan Kura Ya Banke Barayin Waya A Kano Bayan Sun Kwaci Waya Za Su Gudu Akan Babur, Inda Biyu Daga Cikin Barayin Suka Karye Nan Take
Lamarin ya auku ne a Sultan Road dake Nasarawa GRA a birnin Kano a safiyar yau.