
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta wallafa Bidiyon wakarta da Ali Jita a shafinta na sda zumunta bayan daura aurenta.
Hakan yasa da yawa suka rika tunanin ko dai Ali Jita dinne ta aura?
Cece-kuce da kaguwar ganin waye Mijin Rahama Sadau ya karade kafafen sada zumunta inda aka rika yada hotunan mutane daban-daban ana cewa sune suka aureta.