Wannan ‘yar kudun me suna Aria Gordian na shan suka da Allah wadai saboda zuwa babban masallacin Abuja ta dauki hoto da shigar banza.

Da yawa dai sun ce mata bata kyauta ba saidai tace ba cikin masallacin ta shiga ba.