Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Shekarata 30 da haihuwa kuma aurena 9>>Inji Wannan Tauraruwar fina-finan Hausan

Tauraruwar Fina-finan Hausa ta bayyana cewa Shekarunta 30 kuma aurenta 9.

Ta bayyana hakane a yayin wata ganawa da aka yi da ita inda tace auren na 9 be dade da mutuwa ba.

Tace a baya, bata iya fadin haka amma yanzu zata iya fada ko dan ya zamarwa wasu darasi.

Karanta Wannan  Subhanallahi: Arewa har an kai haka? Kalli Bidiyon yanda wasu suka fito da Iyskancin da ba'a taba yi ba a Arewa, komai na Bhadala suna yi, Anata Allah wadai dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *