Friday, December 5
Shadow

Shin Wai meyasa Mata da suke da kyau sosai suke yin kwantai a gidan Iyayensu basa auruwa da wuri>> Alpha Charles Borno ke tambaya

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta tambayi cewa, wai me yasa, ‘yan mata da suka cika yawan Kyau basu cika auruwa da wuri ba?

Tace wata ce tace ta yi wannan tambayar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mutane ku rika amfani da kwakwalwarku, Hadisai na cin karo da juna>>Inji Chizo Germany

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *