Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Mafi yawancin matan aure yanzu duk Qaruwaine, kuma suna shaye-shaye, saidai ni na yi sa’a ban taba kama matata da Qwarto ba>>Inji Gfresh

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa a duk cikin matan da ya aura babu wadda yafi jin dadin zama da ita da nutsuwa kamar ta yanzu, ‘yar Yola.

Gfresh yace Mafi yawancin matan aure yanzu Qaruwaine, aure baya hanasu neman maza.

hakanaan yace kuma suna shaye-shayen miyagun Kwayoyi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki 19 a Turai yana hutawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *