Wednesday, April 8
Shadow

Ta je Kasuwar Dawanau tana Bushara a karbi Kiristanci

Wannan matar ta dauki hankula bayan da ta je kasuwar Dawanau dake Kano tana Busharar a karbi Kiristanci.

Abin sha’awa shine babu abinda aka mata kawai dai wasu sun tsaya suna ta kallonta ne.

Karanta Wannan  A yanzu Kotu ta amince a yiwa Sanata Natasha Akpoti kiranye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *