Friday, December 5
Shadow

Muma bama son Kharin da America zata kawo, Maimakon haka ta taimaka mana a yi zaben jin ra’ayi dan a raba Najeriya a bamu kasar mu>>Inji Kungiyar Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo

Itama dai Kungiyar Ohanaeze Indigbo reshen matasa,OYC ta bayyana cewa, bata son kawo harin da kasar Amurka zata yi zuwa Najeriya.

Kungiyar tace maimakon haka, tana neman kasar Amurka ta taimaka musu a gudanar da zaben jin ra’ayi dan a raba Najeriya a basu kasarsu.

Kungiyar ta bakin shugabanta, Comrade Igboayaka O. Igboayaka tace ba ita kadai bace hadda kungiyar Jihohin dake tsakiyar Najeriya duk suna neman a yi zaben ba raba gardama dan a raba kasarnan.

Karanta Wannan  Ashe wannan bodiyon da aka rika yadawa cewa wai an kama wata ta je binne wani abu a kabari karyane shiryawa kawai aka yi dan batawa mutane lokaci, Kalli Bidiyon yanda abin ya faru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *