Friday, December 5
Shadow

Sau 35 kenan nake zuwa aikin Umrah, na biya kudin Jirgi Naira Dubu 1>>Inji Wannan Hajiyar

Wata Hajiya Ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa sau 35 kenan tana zuwa aikin Umrah inda tace tun tana biyan kudin jirgi Naira Dubu 1.

Tace kuma zata ci gaba da zuwa har sai taji kafarta bata iya daukarta.

@tubless_media_concept

cikin wannan video, zakuga yadda muka kai Alhazanmu ziyara a Madina, garin Manzon Allah SAW, a cikin Umarar sati biyu da muka shirya musu: kwana 4 a Madina da kwana 10 a Makka. Tare da Raudah Travels & Tours Ltd. mun zagaya da Alhazanmu duk muhimman wuraren ziyara da ake zuwa a Madina da Makkah, ciki har da, Masallacin Annabi SAW, Rawdah, Masjid Quba, Masjid Qiblatain, Uhud, Makabartar Baqi’, Wuraren tarihi da suke da alaƙa da rayuwar Manzon Allah SAW , Masallacin Haram da wuraren ibada a Makka Mun tabbatar kowane mahalarta ya samu cikakkiyar kulawa, jagoranci da nutsuwa a duk lokacin tafiyar su. Sanarwa Mai Muhimmanci Muna sanar da ku cewa karɓar Umrah booking zai rufe ranar 11 ga wannan wata (November). Bayan rufewa, zamu bayyana sabon farashi. Zaku iya Booking ta wannan number din a watsapp 07030706346 Ku tabbatar da booking ɗinku kafin a rufe. Raudah Travel and Tours Ingantacciyar tafiya, cikakkiyar kulawa.

♬ original sound – tubless_media_concept
Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Fitattun 'Yan Siyasa Goma Da Suka Fi Kowanne Dan Siyasa Kudi A Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *