Tuesday, August 11
Shadow

Ba gaskiya bane cewa Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya

Hukumar sojojin Najeriya ta karyata cewa, Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki.

Wasu rahotanni a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa, Saboda sojoji dubu 10 sun tsere daga aikin soja duk wanda ya kai sama da shekaru 18 dole zai shiga aikin soja.

Saidai hukumar sojojin sun bayyana cewa wannan labarin karya ne.

A baya dai Hukumar sojojin ta sanar da daukar sabbin sojoji 24,000.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Wata kungiyar matasa magoya bayan Peter Obi sun ce a yanzu basa son Peter Obi, Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan suke son ya tsaya takara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *