Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda daliban Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi ke murnar Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi, suna fadar kalaman da basu kamata akansa

Daliban Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi sun rika wallafa Bidiyo suna murna da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Sun rika bayyana cewa wannan ramuwa ce akan abinda daliban Sheikh Dahiru Usman Bauchi suka musu bayan rasuwar malaminsu.

Da yawansu sun rika fadar kalaman da basu dace ba akan malamin inda suka ce suna mayar da biki ne.

Karanta Wannan  Gwamnan Benue ya tona Asirin masu daukar nauyin hàrè-hàrèn 'yan tà'àddà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *