
Naomi Capacity ta yi ikirarin cewa, Mazakutar da aka ga Amani nasha ta Saurayinta ne me auna Usha.
Ta yi zargin cewa shine ya ci amanar Amani.
Ta kuma ce an dauki Bidiyon na tsiraicin amanine bata cikin hayyacinta inda tace an bata kwaya ta sha kamin a mata Bidiyon.
Bidiyon dai ya fito yana ta yawo inda ake zargin cewa, Amani ce aka gani tana tsotsar mazakutar wani, saidai Amani ta karyata cewa ba ita bace sharri aka mata inda tace bata yafe ba.