Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Maganar Bidiyon Tsyràìchy yasa amani ta kulle shafinta na sada zumunta

Amani ta kulle shafinta na Tiktok inda ta mayar dashi Private watau sai an samu Izini kamin a samu ganin Bidiyon ta.

Hakan na zuwane bayan da aka yada Bidiyon da aka ce itace na tsiraici duk da ta fito tace ba ita bace.

Watakila hakan wani mataki ne na canjin rayuwa da ya sameta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon bikin Malika da Abdul M. Shareef da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *