Wednesday, April 8
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau

Rahotanni daga kasuwar chanji ta yau na cewa farasin dala na akan Naira N1,450.25 kan kowace dala a kasuwar Gwamnati kenan.

A kasuwar Bayan fage kuwa farashin yana kan tsakanin Naira 1,455 zuwa Naira 1,460 akan kowace dala.

Masu sharhi a kasuwar dai sun bayyana cewa farashin ya dan daidaita baya yawan hawa da tashi.

Karanta Wannan  Bama jin dadin yanda mutane suka fara yanke tsammani akan wutar lantarki ta Gwamnati suka koma samarwa kansu da wuta ta hanyar Sola>>Gwamnatin tarayya ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *