Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis, Yace Zhùbàr da Jynìn mutanen da basu da laifi ya zo karshe

Wadannan Hotuna da Bidiyon yanda Sabon Ministan tsaron, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis da irin tarbar da aka masa kenan.

Ya bayyana cewa zubar da jinin mutanen da basu ji ba basu gani ba ya kare.

Ya dauki alwashin baiwa sojoji gudummawar data dace dan su yi aiki Tukuru.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Bayan Tsige Ganduje, A Yau Litinin Honarabul Ali Bukar Dalori Ya Shiga Ofis A Matsayin Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *