Friday, February 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matasa da basu tsallake tantancewar da aka yi ta aikin soja ba ke nuna fushinsu

Matasa da suka je neman aikin soja amma basu yi nasarar tsallake tantancewar daukar aikin ba na ta nuna fushinsu a kafafen sada zumunta.

Matasan daban-daban ne suka yi Bidiyon wasu suna zage-zage wasu kuma na nuna rashin jin dadinsu game da rashin adalcin da duke zargin an musu.

Ga Bidiyon su kamar haka:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani dan siyasa ya sha da kyar a hannun Talakawa a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *