Friday, December 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Nuhu Ribadu da Kashim Shettima ne ke hana Tinubu samar da tsaro yanda ya kamata>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, Babban me baiwa shugaban kasa, Shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da kuma mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ke hana shugaban kasar samar da tsaro yanda ya kamata.

Yace Ribadu kowane bafulatani na Najeriya na da lambar wayarsa.

Ya nemi shugaban kasar ya canjasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda babbar mota ta bi ta kan 'Yansandan Najeriya 2 ta kàshe su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *