Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka tarbi Rahama Saidu a filin Jirgi bayan da ta dawo daga Umrah inda ta kai ‘yan uwanta

An ga yanda Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta dawo Najeriya daga kasar Saudiyya bayan da ta kai ‘yan uwanta aikin Umrah.

Rahama Saidu dai ta dauki hankula sosai bayan da aka ga yanda ta kai ‘yan uwanta duka aikin Umrah ind akaita tsegumin ina ta samu kudin.

@ejarrx__cut

Yadda muka daukata kenan🤣🤣🤣

♬ original sound – ejarrx cut
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kakakin 'Yansandan jihar Kano ya bayar da cikakken bayanin abinda ya faru a masallacin Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *