Wednesday, December 24
Shadow

Ya fita yawon shakatawa da budurwar sa ya mata wayau ya karbi wayarta ya gudu

Ana zargin wannan matashin da fita yawon shakatawa da Budurwarsa amma sai ya mata wayau, ya karbi wayarta ya tsere.

Kawar budurwar ce ta fito ta wallafa hotonsa inda take neman a taimaka a yada ko za’a gano wanda ya sanshi.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyo yanda Adam A. Zango ya dawo ya ci gaba da fim bayan kammala jinya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *