Friday, December 26
Shadow

Allah Sarki: Rahotanni sun ce Naira Miliyan dari Biyu da saba’in kacal da gidaje biyu Buhari ya bari

Rahotanni sun ce Naira Miliyan dari biyu da saba’in, 270,000,000 kacal Buhari ya bari a Asusun Ajiyasa a Banki.

Sai kuma gidaje guda biyu, daya a Kaduna daya a Abuja.

Karanta Wannan  Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya>>Inji Fafaroma Leo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *