Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni zan kawo karshen Dariqa a Najeriya>>Inji Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano dake fadakarwa a kafafen sada zumunta musamman Tiktok, ya bayyana cewa, wai shi zai kawo karshen Darika a Najeriya.

Ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyonsa da ya wallafa inda aka ganshi yana jawabi kan wani Balaraben Malami da ake ta cece-kuce akansa.

Karanta Wannan  Wannan Mahaucin ya dauki hankula bayan da yace yana cinikin Naira Miliyan 9.5 a kullun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *