
Jami’an hukumar hana kwacen waya sun fara aiki a jihar Kano.
Jami’an guda 380 sun fara aiki ne bayan kammala horas dasu.
Sune zasu zama na farko da aka yaye suka fara aiki a jihar.
Kwacen waya ya zama ruwan dare a jihar Kano wanda yayi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi da yawa.