Wannan Bazawarar ta bayyana cewa, itama ta shiga sahun matan dake son malam Bashir Haruna wanda akawa matarsa aika-aika.
Tace idan dai yana sonta, a shirye take ta aureshi ta kwantar masa da hankali.