
Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya aika a Nemo masa auren wata matar.
Hakan na zuwane kwana daya bayan da ya saki matarsa, Maryam Meemee
Abokan Gfresh dinne suka bayyana haka ciki hadda Aminu J Town inda yace an aikasu su sake nemo auren wata wadda za’a saki nan da wasu kwanaki kuma.