Wednesday, August 12
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Cikakkiyar hira da aka yi da Zulaihat inda ta bayyana yanda suka fara soyayya da Saurayinta tun daga farko har karshe

Matashiya Zulaihat da update dinta ya karade ko ina ta bayyana a wata hira da aka yi ikirarin cewa an yi da ita.

Ta bayyana yanda suka hadu da saurayinta tun daga farko har karshe.

Saidai da yawa sun bayyana cewa basu yadda da abinda ta fada ba a cikin hirar inda wasu kuma ke tausaya mata.

https://www.tiktok.com/@man_sholle/video/7638363679804771604?_r=1&_t=ZS-96GfFVq8es0
https://www.tiktok.com/@man_sholle/video/7638260195684142357?_r=1&_t=ZS-96GfZMKyTW1
https://www.tiktok.com/@man_sholle/video/7638516061079342357?_r=1&_t=ZS-96GfrAmRJXZ
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yana fadin cewa Gwamnatin Tarayya tana Baiwa tshàgyèràn Dhàjì kudi da kayan Abinci, inda yayi zargin cewa Jihar Kaduna Biliyan 1 ta basu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *