Saturday, July 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah Sarki, Bakin cikin yanda ‘yan fim ke ficewa daga tafiyar Rarara tasa Musa Maisana’a zubar da hawaye

Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a ya fashe da kuka sanadiyyar yanda ‘yan fim ke ficewa daga tafiyar Rarara ta goyon bayan Tinubu ya zarce.

Musa Mai Sana’a yace duk me son fita ya fita yaga idan tafiyar ba zata ci gaba ba.

Yace Rarara dan Allah yake yin wannan tafiya.

@express.media.tv5

Musa Mai Sana’a Ya Fashe Da Kuka Saboda Fita Da akeyi Daga Kungiyar Su Ta Triple R Kannywood, Wacce Rarara Ya Kafa. Ku Fada Mana Ra’ayin Ku ? @musa Maisana,a maisanaakanotv_ musamaisanaa hausa labarai viralvideo @highlight

♬ original sound – Express Media Hausa

Taurarin fina-finan Hausa irin su Mansurah Isah, da Fati KK da Rabiu Rikadawa duk sun fice daga tafiyar ta Rarara.

Karanta Wannan  Allah fa yace idan an muku Laifi ku yafe>>Inji Wannan Barawon wayar bayan da ya shiga hannu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *