Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matasa a Kano suka dakawa mata da suka ce taron APC wawa, Rahotanni sun ce hadda Teema Cool babbar me goyon bayan Gwamnan Kano

Bidiyo sun karade kafafen sada zumunta inda aka ga wasu mata da suka je taron jam’iyyar APC a Kano, dubban matasa sun daka musu wawa.

A Bidiyon an ga matan zagaye da samari masu yawa.

Waji Rahoton yace hadda Teema Cool wadda tana gaba-gaba wajan goyon bayan Gwamnatin Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida.

Saidai ta fito ta karyata cewa itace.

Rahotanni sun ce lamarin ya farune a Unguwar Kurna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Akwai sanda bani da ko sisi a Asusun bankina kawai sai na tuna ashe ina da karama, sai nayi addu'a, Dubu dari biyar ta shiga Asusun bankina>>Inji Fasto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *