Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Ococha wanda ya baiwa su Peller da Jarvis gidan Miliyan 400 na ci gaba da nuna kudinsa

Wannan Ochocha ne wanda ya baiwa Peller da Jarvis kyautar gida na naira Miliyan 400 a Abuja.

Ya na ci gaba da daukar hankula a kafafen sada zumunta inda yake nuna irin dukiyar da ya mallaka.

A wannan Bidiyon ya nuna gadonsa da yake kwanciya akai.

Karanta Wannan  An samu babbar Baraka a jam'iyyar APC inda wasu suka fito suka ce basu tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *