Sunday, October 18
Shadow

Kamun In shiga Triple R mazaunaina basu da kauri, amma tunda na shiga sun ciko>>Inji ‘Yar Auta

Tauraruwar fina-finan Hausa, ‘Yar Auta ta gidan Badamasi ta bayyana cewa, kamin ta shiga kungiyar Rarara ta Triple R mazaunanta sai a hankali.

Tace amma yanzu sun ciko dumirmur.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyon da ya watsu sosai inda aka ga tana bayyana irin nasarar sata samu a kungiyar ta Triple R.

Karanta Wannan  ''Yan Kasuwar Abuja na kokawa da Harajin da ake karba daga hannunsu saboda sauraren Radiyo da kallin TV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *