Wannan wasu matasa ne saurayi da budurwarsa a jihar Benue dake shirin yin aure.
A ranar Juma’a, 30 ga watan Augusta ne dai za’a daura auren.
Saidai da yawa na fadin cewa sun yi kankanta.
Sunansu Comfort da Hyacinth