Wednesday, April 8
Shadow

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami’anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi’a A Abuja A Makon Da Ya Gabata

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami’anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi’a A Abuja A Makon Da Ya Gabata.

‘Yan sandan masu suna ASP Innocent Agabi da Sufeto Alexander Odey, a dalilin ķišàñ na su tare da raunata wasu ‘yan sanda uku, yanzu haka mabiya Shi’a fiye da casa’in ne suke tsare a komar ‘yan sanda bisa zargin su da kišañ.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda ya faru bayan da saurayi da ya kamawa Budurwarsa hayar gida, ya je ya tarar da ita da wani a gidan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *