A jiki ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:
- Nonuwanta zasu ciko
- Wata Kugunta zai kara girma
- Gashin gaba
- Gashin hamata
- Fuskarta zata rika sheki
- Muryarta zata kara zama siririya
A halayya ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:
- Zata rage yawan magana
- Zata rika kula da kanta fiye da da
- Wata zata rika kebancewa ita kadai
- Zata san darajar kanta
- Zata so yin saurayi.
Wadannan sune alamun cikakkiyar budurwa wanda ba lallai a samesu wajan yarinya ko kwaila ba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole