KOYON WAINA A SAUKAKE
Farar shinkafa
Fulawa
Baking powder
Yeast
Mangyada
Gishiri da sugar
Albasa
Dafarko zaki jika shinkafarki, saiki wanke kiyanka albasa aciki kibayar a markado
Saiki saka yeast, flour, baking powder, gishiri da sugar kirufe saikisa a rana
Idan yatashi saiki dora tandarki awuta kizuba Mai idan yaizafi saiki rinka dibar kulunki kina zubawa.