Monday, January 13
Shadow

YANZU-YANZU: Jam’iyyar NNPP ta mazaɓar Yalwa a Ƙaramar Hukumar Dala ta dakatar da Ali Sani Madakingini daga jam’iyyar kwanaki kaɗan bayan ya yi wancakali da tsarin Kwankwasiyya

Jam’iyyar NNPP ta mazaɓar Yalwa a Ƙaramar Hukumar Dala ta dakatar da Ali Sani Madakingini daga jam’iyyar kwanaki kaɗan bayan ya yi wancakali da tsarin Kwankwasiyya

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Obaseki ya ce ba ya fargabar binciken EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *