Monday, December 16
Shadow

Ji Yanda ta kaya tsakanin Hadiza Gabon da wani da yace mata a haka zata kare ba miji

Taurawar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta ta saka wani hotonta inda race tana Alfahari da kanta.

Da yawan masoyanta sun mata fatan Alheri, saidai kamar ko da yaushe, an samu Wanda suka gaya mata ba dadi.

Wani yace mata a haka zaki kare babu miji.

Inda Hadizar ta amsa da cewa, diyarkace data kare a haka.

Saidai saga baya ya bayyana mata cewa yayi nadamar maganarsa inda ya bata hakuri.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyon gida na farko da aka gina shi sama a kasa a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *