Wata mata ta baiwa mutane mamaki bayan da aka ganta tana lakadawa dansandan Najeriya dukan kawo wuka a tsakiyar titi.
Badai asan abinda ya hadasu ba inda aka ga matar ta kama dansandan da duka har sai da ta kaishi kasa.
Mutane da yawa sun yi mamakin lamarin.