Friday, December 5
Shadow

YANZU-YANZU: An Baiwa Hammata Iska A Taron Kwamitin Amintattu Na Jam’iyyar PDP

Daga Comr Nura Siniya

Rikici ya kunno kai a babbar Hedikwatar jam’iyyar PDP, ta kasa inda ake gudanar da taron kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyar, a lokacin da aka yi yunkurin hana wani jigo a jam’iyyar Sunday Ude-Okoye, shiga wajen taron

Rikicin ya kunno kai a daidai lokacin da tsakanin Samuel Anyanwu da Ude-Okoye, su ke neman zama sakataren jam’iyyar na kasa.

Karanta Wannan  Malam Ibrahim Mu'azzam me fadakarwa a Shafukan sadarwa yayi sha'awar barin harkar Wa'azi ya koma Harkar Film bayan da ya ga an baiwa wata 'yar Film kyautar Motar GLK

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *