Rahotanni daga jihar Ogun sun bayyana cewa ana zargin fulani da kai hari wani gurin da ‘yan kasar China ke aiki inda suka yi garkuwa da ‘yan kasar Chinan su 2.
Daya daga cikin wadanda ke aiki da dan Chinan ne ya bayyana hakan i da yace Fulani ne suka je suka dauke shugabansu.
Lamarin a karade kafafen sada zumunta inda Rahotanni suka ce ya farune ranar Juma’a da yamma.